Real Madrid za ta buga wasannin cike gurbi a Champions League, watakila a haɗa ta da Manchester City ko kuma Celtic. Ƙungiyar Sifaniya ta yi nasarar doke Brest 3-0 ranar Laraba a Faransa a wasa na ...
Ingila ta samu gurbin Champions League biyar kai tsaye a baÉ—i, sakamakon da Arsenal ta doke Real Madrid 3-0 ranar Talata a Emirates. Real Madrid ta sha kashi 3-0 a Emirates a wasan farko zagayen kwata ...