Kyaftin ɗin Manchester United Bruno Fernandes, mai shekara 31, ba shi da niyyar barin ƙungiyar a watan Janairu, duk da sha'awar da ƙungiyoyin Saudiyya ke nunawa kan ɗan wasan tsakiyar na Portugal.