West Ham ba za ta tattauna da Declan Rice ba kan makomarsa a kungiyar har sai bayan kammala kakar bana. David Moyes ya sanar ranar Juma'a cewar watakila Rice zai iya barin West Ham bayan kammala kakar ...